速報APP / 生活品味 / Littafin Ruwan Bagaja Mp3

Littafin Ruwan Bagaja Mp3

價格:免費

更新日期:2017-09-24

檔案大小:26M

目前版本:1.0

版本需求:Android 4.0 以上版本

官方網站:mailto:uyaapps@gmail.com

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖1)-速報App

Yan Uwa Maza da Mata:

Wannan application na dauke da shahararen littafin nan na hausa wato Ruwan Bagaja wanda yake kunshe da labarai masu dadi da kuma nishadan tarwa da kuma darassusuka masu matukar amfani wanda babban marubucin kasar hausa Dr. Abubukar Imam ya wallafa lokachin rayuwarsa.

Muna aduar Allah ya jikan wannna maruci ya kai rahama kabarinsa sa ameen.

Zaku iya samun sauran audio Mp3 na littattafan Hausa a wannan shafin namu na uyaapps.

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖2)-速報App

Littafai kamarsu:

Iliya Dan Maikarfi

Magana Jari ce

Ruwan Bagaja

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖3)-速報App

Mazan Jiya

uyaapps

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3

sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖4)-速報App

sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser

sheikh Ali Isah Fantami mp3

sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖5)-速報App

sheikh Ali Isah Fantami lectures

sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3

Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖6)-速報App

Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi

sheikh haruna kabiru gombe

uyaapps.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖7)-速報App

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Takai cecen tarihin Dr Abubakar imam da harshen turanci

Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C. (1911 - 1981) was a Nigerian writer, journalist and politician from Kagara, Niger in Nigeria.[1] For most of his life, he lived in Zaria, where he was the first Hausa editor of Gaskiya Ta Fi Kwabo, the pioneer Newspaper in Northern Nigeria.

He attended Katsina College and the University of London's Institute of Education. He first came to repute when he submitted a play Ruwan Bagaja for a literary competition in 1933.The judge in the competition was Rupert East, the head of a translation committee, he liked his writing, usually accentuated by the vivid knowledge of native norms and vegetation and mixed with his literary style of wit and imaginative prose. In The Year 1939, together with Robert East and a few others, they started the Gaskiya corporation, a publishing house, which became a successful venture and created a platform for many northern intellectuals. The exposure of many premier writers in Northern Nigeria to the political process influenced Imam to join politics. In 1952, with the formation of the Northern People's Congress, together with Umaru Agaie, and Nuhu Bamalli, they formed the major administrative nucleus of the party. Alh Abubakar imam was also the author of Magana jari ce with the help of some collections provided by East, and Tafiya mabudin ilmi a book he wrote on his experiences after a visit to London.

Littafin Ruwan Bagaja Mp3(圖8)-速報App